Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta gurfanar da wasu mutane hudu da ake zargi da laifin kona wani mutum mai shekaru 57 har lahira bisa zargin maita.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Adamawa ta kama wasu masu matsakaitan shekaru hudu bisa laifin kashewa da kona …