An yi wa matar aure tare da diyarta yankan rago a garin Birnin kebbi jihar Kebbi


Rahotanni na cewa an yi wa wata matar aure tare da diyarta yankan rago a Unguwar byepass, shiyar Kamfanin cashe shinkafa na Labana a garin Birnin kebbi cikin daren Lahadi. Jaridar isyaku.com ya samo.

Mun samo cewa kawo yanzu ba a san ko su waye suka aikata wannan danyen aikin ba.

Bayanai na cewa za a yi Jana'izarsu a Masallacin Fadar Mai Martaba Sarkin Gwandu a garin Birnin kebbi da safiyar Litinin 11 ga watan Afrilu 2022.

Cikakken rahotu anjima.....

CIKAKKEN LABARI LATSA NAN https://www.isyaku.com/2022/04/kebbi-yadda-aka-yi-wa-matar-aure-da.html

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN