Ko kin san cewa manyan duwawu na daya daga cikin abin da ya fi dauke wa maigida hankali ga uwargida, bisa ga sauran ni'imomin mace kamar manyan cinyoyi da tsayayyun nono?.
Idan har ke matar sunnah ce da ke son ki kara wa kanki girman duwawu cikin sauki, sai ki yi wadannan ababe a kasa.
Ki dinga shan
1- kankana
2- Ki dinga cin Latas
3-Ki dinga cin Kabeji
Yawan tu'ammali da wadannan ababe za su baki mamaki.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI