• Labaran yau

  An tone gawar yarinya yar shekara 8 da aka kashe bayan an karbi kudin fansa a Kano (Hotuna)


  An tone gawar yarinya yar shekara 8 da aka sace bayan an karbi N500, 000 kudin fansa daga wajen iyayenta a jihar Kano.

  ISYAKU.COM ya ruwaito labarin yadda saurayi mai shekara 24 mai suna Habibu Sale ya kasheta bayan ya karbi kudin fansa  N500, 000 amma yansanda suka kama shi daga karshe.

  Latsa nan ka karanta labarin yadda lamarin ya faru.>> https://www.isyaku.com/2020/11/saurayi-daya-kashe-yar-shekara-8-bayan.html
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An tone gawar yarinya yar shekara 8 da aka kashe bayan an karbi kudin fansa a Kano (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama