• Labaran yau

  Bidiyon yadda mahaifiya ta yi wa diyarta yar shekara 14 bulala bayan ta kama ta da saurayi


  Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan yanar gizo ya nuna yadda wata mahaifiya ta yi wa diyarta bulala sakamakon kamata da wani saurayi.

  Bayanai sun nuna cewa yarinyar yar shekara 14 ce.

  KALLI BIDIYO A KASA  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyon yadda mahaifiya ta yi wa diyarta yar shekara 14 bulala bayan ta kama ta da saurayi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama