Da duminsa: Yan sanda na neman wannan sufeto ruwa a jallo kan laifin kisan kai


Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra tana nema daya daga cikin jami’anta, AP mai lamba 362178, Insifekta Audu Omadefu ruwa a jallo kan laifin kisan kai.


 Wata sanarwa da Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Tochukwu Ikenga, ya fitar, ta bukaci ‘’Duk wanda ya ga Dan sandan da ake nema kuma ya gudu ko kuma ya samu labarin inda yake da ya kai rahoto ga ofishin ‘yan sanda mafi kusa ko kuma ya kira ofishin ‘yan sanda mai lamba 07039194332 ko kuma PPRO.  ta 08039334002''


 Ikenga ya kara da cewa, duk wani bayani da aka bayar dangane da haka, za a yi amfani da shi da cikakken sirri

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN