Yanzu haka al'ummar jihar Kebbi suna sauraron jin sakamakon hukuncin da Kotun koli ta Najeriya za ta yanke kan zaben Gwamnan jihar da Kotun daukaka karakin zabe ta jaddada wa Dr Nasir Idris na jamiyyar APC nassara kan abokin takararsa Janar Aminu Bande (Murabus) na jamiyyar PDP.
From ISYAKU.COM