Kotun koli ta tabbatar wa Gwamnan Kebbi Nasir Idris kujerarsa


Kotun koli ta Najeriya ta tabbatar wa Gwamnan jihar Kebbi Dr. Nasir Idris na jamiyyar APC kujerarsa a wanda ya kawo ƙarshen takaddama tsakaninsa da abokin karawarsa lokacin zabe Janar Aminu Bande (Murabus).

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN