Akwai yiwuwar kotu ta sake kama Dr. Idris Abdul’Aziz Dutsen Tanshi


Kotun Musulunci da ke Bauchi, ta janye belin da aka bai wa Dr. Idris Abdul'Aziz Dutsen Tanshi da aka zarga da yin batanci ga Manzo S.A.W. da kuma amfani da kalamai da ke iya haddasa husuma. DW ya rahoto.

Wasu da na da ra’ayin cewa ba a yi wa fitaccen malamin daidai ba. Sai da wasu kuma na ganin cewa hakan da Kotu ta yi shi ne daidai.

A baya dai, wasu na cewa salon wa'azin Malamin ya kaucewa tsarin Malanta da koyarwar addinin Musulunci zuwa wani akida na daban lamari da ya gundurar da dubabbannin alumman Musulmi musamman masu hawa shafin Facebook.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN