Wani faifan Bidiyo da ke yawatawa a yanar gizo ya nuna yadda wasu masoya namiji da mace suka makale yayin da suke lalata wanda ake zargin aikin tsafin "Magun" ne ya kamasu.
Magun, wanda aka fi sani da tsawa, laya ce da aka shirya don dakatar da lalata tsakanin mace da namiji. Mafi bayyane sakamakon wannan asirin shi ne cewa duka mutanen da suka yi kuskure suka aikata lalata za su makale da juna yayin aikin. Namiji zai kasance yana makale a cikin al'aurar mace da zafi har sai mijinta ko wanda ya sanya laya ya soke sihirin.
A cikin faifan bidiyon da aka yada ta yanar gizo, an gudanar da wani al'ada don 'yantar da masoyan daga juna.
Kalli bidiyon a kasa…
Werey ti lu magun 😂🤣 pic.twitter.com/phIoDSp07w
— SIR CHUCHO🎖️ (@ChuchoMaine) December 31, 2023
From ISYAKU.COM