Al'ummar Suru/Bagudo suna yi wa Hon Bello A Kaoje Dan Majalisa mai wakiltar Suru/Bagudo a Jahar Kebbi, da kuma Kwamitin Noma a Majalisar tarayya Abuja na Najeriya murmar shigowar sabuwar shekara,
Al'ummar Suru/Bagudo suna jinjinama
Hon Bello A Kaoje bisa kokarin da yake yi na yau da kullum a inda yake wakilta wato Suru/Bagudo,
Al'ummar Suru/Bagudo suna kara yi ma Hon Bello A Kaoje fatar alher, kamar yanda Allah s.w.a ya nuna mana farkon wannan shekarar lafiya.
Allah Ubangiji ya nuna mana karshensa lafiya,
Hon Bello A Kaoje
Allah ubangiji ya kara daukaka darajarka
Daukar Nauyi:
Daga Zannan Bagudo
Barade Zagga Media Team
From ISYAKU.COM