Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Wasiu Abiodun, wanda ya bayyana hakan a ranar Litinin, 4 ga watan Disamba, 2023, ya ce duk wanda yake da cikakken bayanin inda take to ya kai rahoto ga ofishin ‘yan sanda mafi kusa ko kuma ya kira wannan lambar 08031308835.
From ISYAKU.COM