Wata mace ‘yar kasar Afirka ta Kudu da ta kashe kanta za a yi wa gawarta bulala a gidanta. Shafin isyaku.com ya samo.
A cewar masu amfani da shafin X, al'ada ce da ake yi a Afirka ta Kudu don hana irin wannan mummunan lamari sake faruwa a cikin iyali.
Wata ma’abociyar amfani da shafin Twitter da yar uwanta ta kashe kanta ta bayyana cewa mahaifiyarta za ta yi wa gawar diyarta bulala da kanta.
From ISYAKU.COM