Al'ummar karamar hukumar Birnin kebbi na ci gaba da yin kira ga Gwamna Nasir Idris da ya duba wani lamari mai muhimmanci kan zacen shugabancin karamar hukumar Birnin kebbi a 2024, tare da manuniya ga Hon. Arzika Zaki bisa dalilai da suka gabatar.
Latsa kasa ka kalla
👇👇👇
Mutumin jama'a ya gabatar da muhimmin bukata daya ga Gwamnan Kebbi game da siyasar BK L. Govt
Posted by ISYAKU.COM on Monday, December 11, 2023
From ISYAKU.COM