Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ambato wasu manufofin alhari da ya kudiri aniyar yi wa al'ummar jihar Kebbi a lokacin ja yake jawabin gidiya ga Allah bisa jaddada nassarar da Kotun daukaka kara ta yi na tabbatar masa da kujerarsa.
Kazalika Gwamna Nasir ya kuma yi kira mai ban mamaki ga "wadanda suka yi kararsu" bisa wata manufa guda daya tak.
Latsa kasa ka kalli takaitaccen bayani
👇👇👇
Abin da Gwamnan Kebbi ya kudirta yi da tayi ga yan adawa da al'umma
Posted by ISYAKU.COM on Friday, November 24, 2023
From ISYAKU.COM