Yanzu yanzu: Kotun daukaka kara ta tabbatar da nassarar Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi

 

Kotun daukaka kara ta jaddada hukunci da Kotun sauraron karakin zabe ta yanke na tabbatar da nassarar Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi tare da mataimakinsa Umar Tafida.


Karin bayani anjima...

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN