Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha ya yiwa Freedom Radio karin bayani kan dalilansu na dakatar da Jaruma Khadija Mai Numfashi daga Kannywood har tsahon shekaru biyu. Shafin Freedom Radio ya wallafa.
Latsa nan ka saurari dalilai 👇👇👇
Abin da ya sanya muka dakatar da Jaruma Khadija Mai Numfashi daga KannywoodShugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha ya yiwa Freedom Radio karin bayani kan dalilansu na dakatar da Jaruma Khadija Mai Numfashi daga Kannywood har tsahon shekaru biyu.
Posted by Freedom Radio Nigeria on Monday, 20 November 2023
From ISYAKU.COM