Kotun sauraron kararrakin zabe na jihar Kebbi ta tabbatar wa Gwamna Dr. Nasir Idris na jam'iyar All Progressive Congress (APC) kujerarsa.
Kotu ta yi watsi da duk hujjojin da Dan takarar Gwamna na jam'iyar PDP ya gabatar a gaba Kotu.
Karin bayani na nan tafe.....
DAGA ISYAKU.COM