Kotun sauraron kararrakin zabe na jihar Kebbi ta yi watsi da karar da Dan takarar Gwamna na jam'iyar PDP ya shigar kan zancen takardun makarantar Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Senata Umar Abubakar daga 1974 zuwa 1979.
Kotu ta ce wanda aka yi kara ya gabatar da takardun Satifiket na gama makarantar . Sai dai masu kara sun mayar da hankali kan zancen takardar Tistimoniyal wanda takarda ce ta cikin gida a makaranta.
Karin bayani na nan tafe.....
DAGA ISYAKU.COM