Wajen kwadai, mazakutar wani mutum ta mike har kwana 3 bayan ya hadiye kwayoyin Viagra fiye da kima


Wani mutum ya yi fama da matsanancin ciwon kwana uku mai raɗaɗi bayan ya sha Viagra fiye da kima kuma mazakutarsa ta mike har tsawon kwanakin .

 Mutumin mai shekaru 46, wanda aka boye sunan sa don tsira da kunya, dole ne aka garzaya da shi asibiti bayan ya sha kwayoyin sildenafil 50mg da aka fi sani da sinadarin Viagra.

 Babban masanin ilimin urorin jiki Dokta  Andre Brasileiro ya yi gargadin cewa: "Sildenafil, sunan sinadari na Viagra, magani ne mai aminci. Duk da haka, kamar kowane kwayoyi, yana bukatar a yi amfani da shi a karkashin jagorancin likita. Kuma rashin bin ka'ida wajen amfani da shi ke janyo irin wannan sakamako."

Mutumin ya samu kukawar Likita daga karshe.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN