Maganin kara girman mazakuta - ISYAKU.COM


Wannan hadi na gargajiya zai iya kara girma, kauri, da tsawon mazakutarka. Ka karanta a hankali ka bi ka'idar yadda aka ce ka yi domin samun biyan bukata.


A samo dankali a kirba shi. A samo kwano da ruwa kadan a tace madaran a cikin kwano.


A samo man shafawa mai kyau, sai a diba a zuba shi a cikin ruwan madaran dankalin da aka tace.


A nemo man Hulba a zuba karamin cokali guda daya a cikin hadin.


A nemo man Habbatus Sauda a zuba karamin cokali guda daya a cikin hadin.


Sai ka dinga motsawa har ya hadu sosai.


Ka dinga shafawa a mazakutarka sau uku a rana. Da dare idan ka shafa, kada ka wanke sai da safe. Kuma idan za ka wanke, sai ka wanke da ruwan zafi, watau ruwa mai dumi.


Za ka jera kwana uku kana shafawa. Da yardar Allah, mazakutarka za ta kara girma, tsawo, da kauri.


Credit: Taskar Murtala Kawo


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN