An jiyo karar fashe-fashe da turmukewar hayaki sakamakon gobara da ta tashi a babbar tashar saukar da wutar lantarki Step Down Transmitter da ke garin Birnin kebbi.
Da karfe 11:38 na daren Alhamis, mazauna Unguwar Bayan filin sukuwa, Bayan Kara, da bayan tsohon Tasha sun gano tsananin haske da kara yayin fashe-fashen.
Wutar ta lafa bayan kusan minti 6. Daga bisani an jiyo karar motar kashe gobara.
Ku biyo mu don cikakkun labaran...
Kalli bidiyo a nan
👇👇👇
Published by isyaku.com