Bayanai daga majiya mai tushe dangane da lamarin wutan lantakin garin Birnin kebbi da jihar Kebbi na cewa babu takamammen ka'idar ranar da za a mayar da wutar.
Sai dai Majiyarmu ta kara da cewa hukumomin da tafiyar da gyaran lamarin ya shafa suna aiki tukuru domin ganin an kammala aikin da ake yi don ganin an mayar wa jama'a wutar lantarki ba da jimawa ba.
Majiyar ta ce:
Published by isyaku.com