Wasu dalibai mata biyu na Jami’ar Jihar Kuros Riba (UNICROSS) sun ba hammata iska saboda saurayi a cikin Jami'ar
A cikin wani faifan bidiyo da ya bazu, an ga daliban da ba a tantance ba suna musayar damutsa a gaban old Mass Communication Department block, da ke kan walkway mazaunin Department of Estate Management and Urban and Regional Planning, Calabar main campus
Wasu kawayensu sun yi kokarin rabasu..
Published by isyaku.com