Makarantar Malja'ussunna Islamiyya B-kebbi ta yi wani abun mamaki da Mata suka fi rinjaye - HotunaAn gudanar daWalimar saukar Alkur'ani na daliban  makarantar Nahuta Malja'ussunna Islamiyya a Bayan Filin Sukuwa, da ke unguwar Nahuta a Birnin kebbi ranar Lahadi 3/9/23.

Makarantar ta yaye dalibai 25 adadin dalibai 21 Mata ne a Walimar saukar. 

Kalli Hotuna:Published by isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN