An mayar da wutar lantarki a garin Birnin kebbiTCN da KEDCO sun mayar da wutan lantarki a garin Birnin kebbi.

Tun karfe 11:38 na dare ranar 15 ga watan Satumba aka dauke wutar biyo bayan wata gobara da ta tashi a tashar wutar lantarki da ke garin Birnin kebbi.

An mayar da wutar da karfe 5:58 na ranar 29 ga watan Satumba a Unguwar bayan kara, Bayan filin sukuwa da kewaye a garin Birnin kebbi.  

Published by isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN