Hukumar a shafinta na Facebook a ranar Laraba, 16 ga watan Agusta, 2023, ta ce salon gashi ya saba wa koyarwar addinin Musulunci.
Hukumar ta wallafa cewa:
"wani saurayi mai gashi barkatai yashiga hannun hisbah, an aske kansa wannan gashin da ya Tara yasabawa koyawar musulunci dakuma dabiun bahaushe
Allah shirya Muna ameen"
Published by isyaku.com