Yadda kare ya dinga cizon wani Ango wata biyu bayan aurensa har ya mutuWani dan Najeriya Emmanuel Faworaja ya rasu sakamakon cizon kare wata biyu bayan aurensa.  Ma'abuci amfani da shafin Twitter @donimam4all ya ba da labarin a yau 20 ga Yuli, Ya ce ya taba karanta labaran mutane da karnuka suka kashe amma bai taba tunanin hakan zai faru kusa da shi ba.Published by isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN