Mahaifin yaron ya ce wata mata ce ta sace yaron da ta zo da sunan koyan aiki a cikin salon matarsa.
Idan kuna da wani bayani mai amfani, ku tuntuɓi mahaifin yaron a lambar da ke ƙasa.
“Yaro na Chinedu Chukwueke dan watanni 6 an dauke shi daga shagon matata a yau Lahadi a kasuwar Kure Minna. Wata Mata ta zo ta ce tana son koyon aiki a salon matata ta dauki jariri . Ga lambar wayarta 09032876441 ko 07033286837,”
Published by isyaku.com