Wani faifan bidiyo ya nuna jami’an ‘yan sanda a jihar Kano sun tsunduma cikin masu tseren mota da niyyar kama su.
Jami’an ‘yan sandan sun yi yunkurin cafke masu tseren motan ne saboda ayyukansu na barazana ga al’umma. Masu tseren motar sun ki tsayawa, lamarin da ya tilastawa jami’an ‘yan sandan shiga tsakani da su.
Kallli bidiyo
Published by isyaku.com