Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sallami baki ɗaya hafsoshin tsaron Najeriya da Sufeta janar na yan sanda daga bakin aiki.
Jaridar Daily Trust ta tattaro cewa shugaban kasan ya kuma ƙara ɗaga matsayin Malam Nuhu Ribaɗu zuwa matsayin mai ba da shawara kan tsaro na ƙasa (NSA). Legit ya wallafa.
Daraktan yaÉ—a labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya, Willie Bassey, ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin, 19 ga watan Yuni, 2023.
Karin bayani na nan tafe...
By/Daga - Click/Latsa isyaku.com