Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Gwamnan babban bankin Najeriya Gidwin Emefele har illa Masha Allahu.
Babu cikakken bayani kan dalilin dakatarwar a halin yanzu.
Ku kasance tare da mu don ci gaban Labarin...
BY isyaku.com
Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL
Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN
Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN
Our website uses cookies to improve your experience. Learn more
Ok