Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Folashodun Adebisi Shonubi a matsayin Gwamnan babban bankin Najeriya na rikon kwarya.
Wannan na zuwa ne bayan shugaba Tinubu ya dakatar da tsohon Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefele cikin Daren Juma'a 9 ga watan Yuni.
An haifi Folashodun Adebisi Shonubi ranar 7 ga watan Maris 1962.
BY isyaku.com