Tap di jan: Saurayi Ya Rabu Da Budurwarsa Bayan Ya Gano Ta Kwanta Da Maza 20


Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta hadu da sharrin yin rayuwar rashin tarbiya bayan saurayinta ya rabu da ita sakamakon ganowa da ya yi ta yi mu'amala da maza sosai. 

Kawar matashiyar, @nihiinn, ta bayyana a Twitter cewa saurayin ya rabu da ita saboda mutanen da ta kwanta da su sun kai 20.

Ta caccaki hukuncin da mutumin ya yanke, cewa bai isa dalili da zai sa ya rabu da kawar tata ba. Ta rubuta:  Legit ya wallafa.

"Wannan gayen ya rabu da kawata saboda jikinta ya hadu da maza kusan 20, gaskiya bana tunanin wannan ya isa dalilin rabuwa da mutum, idan kana sonta da gaskiya." 

Ta ce mutumin ya ki fada ma kawar tata yawan matan da shi ya hada jiki da su. 

Kuma da ta tambayi mutumin nasa yawan matan da ya hada jiki da su, ya ce lissafi ya kwace masa, toh menene dalilin da zai sa ya rabu da ita." 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN