Shugaba Tinubu ya fadi wani abun alheri da zai faru a Najeriya


Shugaba Bola Tinubu a ranar Laraba, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi imani da Allah domin kasar za ta samu zaman lafiya, kwanciyar hankali da wadata.


 Ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai bayan kammala Sallar Eid-el-Kabir a filin Sallar Barikin Dodan, a Jihar Legas.  PM News ta ruwaito.


 Tinubu ya jaddada bukatar hadin kai, inda ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su guji adawa da kabilanci da addini.


 Yayin da yake nuni da cewa Allah ba zai dora wa kasar abin da ba za ta iya dauka ba, 

Published by isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN