Fitacciyar Jarumar masana'antar Kannywood Momee Gombe ta sake daukan hankalin masoyanta a yanar gizo da sabbin hotuna.
Momee ta ruwaito a shafinta na Facebook cewa:
"Indai bazamu manta da cin abinci ba safiya da maraice to karmu manta da yiwa annabi muhammadu sallallahu alaihi wassalam salati"
BY isyaku.com