Daily Trust ta tattaro cewa motar bas din mai dauke da wurin zama 18 ta yi hatsarin ne a kusa da Kara a karamar hukumar Keffi ta jihar Nasarawa a ranar Laraba 24 ga watan Mayu. Legit ya wallafa.
Har yanzu ana kan tattara bayanai akan musabbabin hatsarin motar, yayin da aka tabbatar da cewa mutane da dama sun samu raunuka.
Sauran karin bayani na nan tafe......
BY isyaku.com