Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Karshen jayayya: Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Adeleke a matsayin Gwamnan jihar Osun na jam’iyyar PDP a zaben Gwamnan Jihar Osun da aka gudanar a 2022.
Kotun Kolin ta kuma yi watsi da karar da tsohon Gwamna, Adegboega Oetola na Jam’iyyar APC ya shigar na kalubalantar cancantar Adeleke na tsayawa takara a zaben. Aminiya ta rahoto.
BY ISYAKU.COM
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI