An dauki hoton mawakin nan Seun Kuti a wani faifan bidiyo yana turawa tare da marin wani dan sanda a wata takaddama da suka yi a gadar Third Mainland.
Ko da yake ba a san abin da ya haifar da arangamar ba, amma dan sandan ya samu nutsuwa yayin da mawakin ya yi karo da shi. Kalli bidiyon a kasa......
BY ISYAKU.COM
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI