Jarumin masana'antar Fina-finai na arewacin Najeriya Kannywood, Adam A. Zango ya sake tayar da kura a yanar gizo bayan ya yi wani gajeren rubutu.
A saman hoto da ya dauka tare da Jarumi Ali Nuhu, Kuma ya wallafa a yanar gizo, Adam Zango ya rubuta cewa:
"Menene kuma, kuma wanene kuma? Har yanzu ba a doke mu ba, Har yanzu muna kan gaba....... mu ne kannywood"
BY ISYAKU.COM
So what
ReplyDeleteKune a gaba wajen lalata tarbiyar yaran mutane
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI