Wa'adin gwamnatin Asiwaju Ahmed Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya na 16 zai fara ne a hukumance bayan rantsar da shi a ranar Litinin 29 ga watan Mayu.
Bikin rantsar da sabon shugaban kasar, wanda kuma zai kawo karshen wa'adin Shugaba Muhammadu Buhari, za a yi shi ne a farfajiyar Eagle Square da ke birnin tarayya Abuja, misalin karfe 10 na safiya.
Ku kasance tare da mu ta hanyar dannan Link na wannan kanun labarai a ko da yaushe domin samun sabbin rahotanni kan yadda bikin mika mulkin me yafiya
Latsa wannan kanun labarai:
Kai Tsaye: Rantsar da Bola Tinubu, mika mulki da jawabin shugaban kasa
Asali: daga Legit.
BY isyaku.com