Dan siyasar Arewa ya leko wani lamari daga zaman Tinubu Shugaban kasa
Ahmed Tijjani Musa ATM, ya zakulo wasu muhimman lamurra da suka shafi zaben Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya musamman bayan rantsar da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
A takaitaccen jawabi daya yi da shafin labarai na yanar gizo isyaku.com Ahmed Tijjani Musa ya yi wani zance mai Jan hankali gameda tsohon Gwamnan Zamfara Sanata Abdul-Azeez Yari
Latsa kasa ka kalli bidiyon
👇👇👇
BY isyaku.com