Yanzu-Yanzu: Tsohon Kakakin Rundunar Sojin Najeriya Ya Yanke Jiki Ya Fadi Ya Rasu a Abuja


Tsohon mai magana da yawun rundunar sojin saman Najeriya da ya gabata, Air Commodore Wapkerem Maigida, ya riga mu gidan gaskiya.  Legit ya wallafa.

Daily Trust ta ruwaito cewa Maigida ya rasu ne bayan ya yanke jiki ya faÉ—i a babban birnin tarayya Abuja.

Wataajiya daga cikin iyalan gidan marigayin, wanda ya tabbatar da ci gaban, ya bayyana cewa babban jami'in rundunar sojin na cikin ƙoshin lafiya gabanin faruwar lamarin.

Kakakin rundunar sojin na yanzu (wanda ya gaji mamacin), Air Commodore Ayodele Famuyiwa, ya tabbatar da rasuwa Sojan, inda ya ayyana rashin da babban abun kaÉ—uwa

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN