Ta tabbata: Sarkin Musulmi ya ce gobe Juma'a ne karamar Sallah a Najeriya


Sarkin Musulmi ya sanar da cewa, a ranar Juma;a ne za a yi sallah karama a Najeriya.

Ya bayyana hakan ne bayan dogon lokacin da Musulman Najeriya suka jira don jin ta bakinsa, kamar yadda wani faifan bidiyo ya nuna. Legit ya rahoto.

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN