Wasu matar aure da mijin wata mata sun makale yayin da suke aikata lalata, lamari da ya jawo hankalin jama'ar unguwa
Kafar labarai na cikin gida a Zimbabwe sun ruwaito cewa lamarin ya faru ne a garin Norton. Matar aure da mai auren da suka jima suna soyayya a asirce, sun makale a junansu bayan sun yanke shawarar yin lalata a gidan auren matar.
An tattaro cewa bayan samun labarin abin da ya faru, mayar mutumin da ke zaune a makwabta ta garzaya gidan inda ta tarar da mijinta ya makale tsirara tare da watar aure a kan gadon matar. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.
Lamari da ya barta cikin rudani da firgicin abin da ta gani a bainar jama'a da suka shiga har cikin dakin don gani wa idanunsu.
Sun boye fuskokinsu daga na'urar daukar hoto yayin da jama'ar unguwar suka yi musu ba'a.
After God fear women on another episode of mjolo mukadzi wemunhu anamirana nechikomba paNorton today. pic.twitter.com/52SOyxHq6q
— Munhumutema (@_munhumutema) April 21, 2023
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI