Dokta Nasiru Idris na Jam'iyyar APC ya lashe zaben Gwamnan Jihar Kebbi da aka karasa a ranar Asabar. Aminiya ta ruwaito.
Jami'in tattara sakamakon zaben gwamnan, Farfesa Sa'idu Yusuf, ya sanar cewa Dokta Nasiru ya zama zaɓaɓɓen Gwamnan Kebbi bayan da ya samu mafi rinjayen kuri'u, 409,225.
Wanda ya zo na biyu shi ne dan takarar jam'iyyar PDP, Janar Aminu Bande wanda ya samu kuri'u 360 940
BY ISYAKU.COM
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI