Shi ke nan: Sanata Kabiru Marafa ya fadi zabe a jihar Zamfara


Sakamakon karashen zabe da ke fitowa daga jihar Zamfara na cewa Sanata Kabiru Marafa ya fadi zabe.

Ikra Aliyu Bilbis na Jam'iyyar PDP ya kayar da Sanata Kabiru Marafa a zaben Sanata Zamfara ta Tsakiya.

Ikra Bilbis ya ci zaben ne da kuri'u 10,866 a yayin da Marafa na APC ya samu 91,216.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN