Wasu bayin Allah mutum( 9) sun rasu sakamakon hadarin mota a kan hanyarsu ta zuwa garin Kachiya da ke jihar Kaduna. Kano online TV ya wallafa.
Babu wani Karin bayani yadda lamarin ya faru kawo yanzu. Kazalika babu wata sanar dangane da faruwar lamarin daga jami'an tsaro kawo yanzu.
BY ISYAKU.COM
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI