Wannan lamari ya dade yana addabar maza. Sai dai wani lokacin lamarin yakan faru ne sakamakon lalura na jinya a jiki.
Wani lokaci kuma salon ababen da namiji ke ciye-ciye ke iya haifar da wannan matsala a cewar wani masani.
Magani:
1. Kanumfari da dan dama kamar cokali daya.
2. Madara na gongo guda daya.
3. Lemun zaki guda biyar.
4. Suga
5. Ruwa
Za ka jika kanumfarin a ruwa kamar Rabin kofin sylver har na tsawon awa daya.
Sai ka matsa lemun zakin guda biyar a kofi daya.
Ka huda gongon madarar ka juye a wani babbar kofi, ko moda.
Ka tsiyaye ruwan kanumfarin da ka jika a kofi, ka hada madarar da ruwan lemun zaki, da suga waje daya ka motsa.
Ka dinga sha kamar rabin kofin sylver akalla awa daya kafin saduwa da iyali.
BY ISYAKU.COM