Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta jadada nasarar Gwamna Ademola Adeleke a zaben gwamna na watan Yuli a jihar Osun. Legit ya wallafa.
A cewar Channels Television, kotun daukaka karar ta jingine hukuncin zaben gwamnan na jihar Osun da ta soke nasarar gwamnan.
Dakaci karin bayani ..
BY ISYAKU.COM